18 Afirilu 2024 - 15:18
Kamfanin Google Ya Kori Ma'aikatan Da Ke Goyon Bayan Falasdinu!

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Kamfanin Google ya kori dukkan ma'aikatan Larabawa da Musulmai 28 da suka zauna a wuraren aiki jiya domin nuna adawa da kwangilar dalar Amurka biliyan 1.3 tsakanin Google da gwamnatin Sahayoniya!